TAMBAYA
=
👇
Asslamualaiku.
Allah yakara ma malam lapiya da Ilmi. Malam tambyata anan itace mutum yake kanhayarsa ta tapiya Sai kasaru takamashi kuma Sai ya kasance ranar juma a ne kuma lokacin sallah juma an ne, to anan zaiyi kasarune ko xai sallaci sallan juma an ne. Allah yasaka ma malam da alkairi
AMSA
=
👇
Kasaru zaiyi. Sabida wahalahalu ne yasa aka rage masa sallah ta koma biyu, kaga ba sai yana ta Neman sai ya sami jam'i ba.
Allah shine masani👏
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
==
👇 Assalimu.alikum.malam.ya.iyali.ya.famadajama.a.Allah.yayi.tiimaku.malam.mutin.yana.kasuwanci.zaiji.sari.wani.yabashi.saku.yasayamasa.kaya...amusali.akasuwa.ana.sayarda.abun.akan.100/sai.yaje.wajan.sari.yasaya.akan.80/sai.yariki.20/malam.yaci.halal.k.harim
AMSA
=
👇
Manzon Allah saw yace yan kasuwa sunfi yawa a wuta, sabida basa bin ka'idar kasuwancin da sukeyi. Anan maganar gaskiya zaki maida mata sauran kudinta, tinda sako ta baki ba siye tayi a wurinki ba, bare kice riba kikaci.
Allah shine masani👏
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Welcome
Hello, Jibrin Alg Tijjanii, and welcome to Wikipedia! While efforts to improve Wikipedia are always welcome, unfortunately your contributions are not written in English that is good enough to be useful. You appear to be more familiar with Hausa; did you know there is a Hausa Wikipedia? You may prefer to contribute there instead. In any case, welcome to the project, and thank you for your efforts! John of Reading (talk) 12:00, 17 May 2017 (UTC)